tag:blogger.com,1999:blog-6317052659153280593.post8487794987138499640..comments2023-05-04T09:06:36.061+01:00Comments on Hutudole: labarai da hausa : Kalli sakon barazana da yaron wani babban jarumin fim din Hausa ya turawa Nura M. InuwaBashir Ahmedhttp://www.blogger.com/profile/16537555111369946947noreply@blogger.comBlogger1125tag:blogger.com,1999:blog-6317052659153280593.post-29865848531052016692018-02-13T14:31:04.269+01:002018-02-13T14:31:04.269+01:00Subhanallah, Nura Allah ya fi su, Allah shi ne mai...Subhanallah, Nura Allah ya fi su, Allah shi ne mai daukakawa kuma shi ne mai kaskantarwa, saboda haka, ai ba da kai suke yi ba, da Allah ne su ke rigimar. Ku kuma ma su neman bayar Nura M. Inuwa, mai ya yi zahi haka? Shin kushe ne maganin wanda Allah ya dora shi a kan ka ko kuma neman hazaqa? Wallahi tallahi, wannan ba mahuta ce gare ku ba, tun wuri ku nemi yapiyar sa da ta Ubanguigi wataqila ko za ku gama lahiya. Ko kuna fahimtar ku za ku dore zaman duniyar ne ba za ku mace ba????? Allah ya wadarn naka ya lalace wai raqumin dawa da ya ga na guida dawke da kaya!!!Harouna Aboubacarhttps://www.blogger.com/profile/07069976570643042543noreply@blogger.com