fbpx
Friday, April 23
Shadow

Femi Falana yace kada Gwamnati ta kama Sunday Igboho, ya bata shawarar abinda ya kamata ta yi

Babban Lauya, Femi Falana ya baiwa Gwamnatin tarayya Shawarar kada ta kama me neman kafa kasar Oduduwa, Watau Sunday Igboho.

 

Maimakon haka, Yace kamata yayi Gwamnatin ta warware matsalar data sa Sunday Igboho ya fara wannan fafutuka tasa har matasa ke goya masa baya.

 

Yace gwamnatin ta managnce matsalar tsaro da rashin aikin yin matasa da kuma daina nuna banbanci wajan rabon mukamai.

“As a matter of urgency, the Buhari administration should confront the worsening insecurity in the country. In particular, the war on counter-insurgency should be extended to armed herders and bandits.

“At the same time, the crises of youth unemployment and mass poverty should be addressed without any further delay. The Federal Government and state governments should implement pro-people’s programmes to discourage Nigerians from campaigning for the balkanisation of the country.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *