fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

FFK ya kaiwa Sheikh Pantami ziyara bayan komawa APC

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode ya kaiwa ministan Sadarwa,  Sheikh Isa Ali Pantami ziyara bayan da ya koma APC.

 

Komawar FFK APC ta jawo cece-kuce musamman ganin yanda ya saba caccakar gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari akai-akai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *