fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Fulani Makiyaya sun tsere yayin da Tsawa ta kashe shanunsu 12

Fulani makiyaya sun yi ta kansu yayin da tsawa ta fado ta kashe 12 daga cikin shanunsu.

 

Lamarin ya farune ranar 2 ga watan Mayu na shekarar 2021 a Urhodo-Ovu dake karamar hukumar Ethiope-East ta jihar Delta.

 

Saidai Manoma a yankin abin ya musu dadi. Daily Post tace har zuwa lokacin data hada Rahoton, Gawarwakin Shanun 12 na ajiye a Kasa. Fulanin dai sun tattara kayansu suka tsere daga rugar saboda fargabar sake aukuwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *