fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Fulani sun baiwa ‘yan ta’addar Ansaru kwanaki 10 su fice daga Dazukan Arewa ko su dandana kudarsu>>Sheikh Gumi

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa, Fulani sun baiwa ‘yan ta’addar Ansaru kwanaki 10 su fice daga dazukan Arewa.

 

Malamin ya bayyana hakane a ganawarsa da Guardian inda yace yana kira ga gwamnati ta shigo cikin lamarin, saboda sasantawar da suka yi da ‘yan Bindigar na bayar da sakamako me kyau.

 

Ya kuma bayyana cewa, Fulani fa ba ta’addanci suke akan tsatstsauran ra’ayin addini ba, sun dauki makamai ne saboda matsalar rayuwa da neman abinda zasu ci.

 

Ya bayyana cewa saboda sulhu da yaje nema da Fulanin, Sun ki amincewa da neman da Kungiyar Ansaru ta musu su hade au rika ta’addanci.

“There is infiltration by Islamic terrorist groups. Yes, they have infiltrated the Fulani, but the Fulani have a vision. Theirs is to fight existential war. For example, they can’t go to market or travel to Zuru because they would be lynched; so the best thing is to get weapons to fight.

“They will say the military too is killing their children and women; so they accept the Fulani from outside to assist them. But as they are coming in, some of the elements of Islamic terrorists join them.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *