fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Gamayyar kungiyoyin Arewa na neman gwamnatin tarayya ta haramta kungiyar Yarbawa ta Afenifere

Gamayyar kungiyoyin Arewa,  CNG na nan gwamnatin tarayya ta haramta ayyukan kungiyar kare muradun Yarbawa ta Afenifere.

 

Kungiyar tace Afenifere na goyon bayan kungiyoyin ta’addanci dan haka ita dama sauran kungiyoyin da suke da kama da ita, ya kamata a haramta ayyukansu.

 

Kungiyar ta kara da cewa, tana Allah wadai da Ayyukan Afenifere.  Kungiyar dai ta Afenifere itace ta yiwa fiyayyen halitta,  Annabi Muhammad(SAW) batanci a kwanan baya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *