fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Gamayyar Kungiyoyin Matasan Arewa Sun Kaddamar Da Jami’an ‘Shege Ka Fasa’

Gamayyar kungiyoyin Arewa (Coalition of Northern Group, sun kaddamar da jami’an tsaron Arewa masu taken Shege Ka Fasa, a jihar Kaduna, yau Laraba.

Hakan ya biyo bayan shirin yankin Yarabawa na kaddamar da jami’an Amotekun, don baiwa al’ummar su tsaro na musamman.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *