fbpx
Monday, October 25
Shadow

Ganduje Ya Tsige Mu’azu Magaji Daga Mukaminsa

Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da korar Injiniya Mu’azu Magaji Dan Sauraniya daga shugabancin kwamitin kula da aikin janyo bututun iskar gas na AKK saboda dalilin zagon kasa da rashin tabuka abin a zo a gani.

Bayanin hakan na dauke ne cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Malam Muhammadu Garba ya fitar da a daren yau Litinin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *