fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Garabasa: Kasar Amurka zata baiwa wanda suka yadda aka musu rigakafin cutar coronavirus kyautar Sama da Naira Miliyan 1

Birnin New York na kasar Amurka ya sanar da shirin baiwa mutane 10 masu sa’a kyautar $2,500 idan suka yadda aka musu rigakafin cutar coronavirus.

 

Magahin garin New York,  De Blasio ne ya bayyana haka inda yace an yi hakanne dan karfafawa mutane yadda su yi rigakafin na cutar coronavirus.

 

Za’a rika bayar da kyautar ne daga lokaci zuwa Lokaci.

 

Ya bayhana cewa kudin zasu matukar yi tasiri a rayuwar mutane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *