fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Giroud yaci kwallaye biyu yayin da Benzema ya samu rauni a wasan da Faransa ta lallasa Bulgaria

Kasar Faransa ta mamaye wasanta da Bulgaria inda Antoine Griezmann ya fara ci mata kwallo a wasan cikin salo, kafin Olivier Giroud wanda baya samun damar buga wasa sosai a Chelsea yaci kwallaye biyu bayan ya maye gurbin Benzema.

Benzema wanda yake buga wasan shi na biyu a kasar Faransa bayan ya sabani da tawagar fiye da shekaru biyar ya samu rauni a minti na 41, inda kocin tawagar Didier Deschamps ya canja shi a wasan saboda baya son raunin tauraron Real Madrid din yayi tsanani.

Masoya 500 ne suka halacci wasan wanda ya kasance karo na farko da yan kallo suka halacci wasan Faransa bayan watanni takwas da suka gabata, tsakanin tada Portugal.

 

Olivier Giroud double in France win after Karim Benzema injury scare

France dominated the match and combined well up front with Antoine Griezmann netting a bicycle kick and Giroud, who has had very few chances to play at Chelsea this season, scoring his 45th and 46th international goals after replacing Benzema.

Benzema, playing his second game for France after a hiatus of more than five years, was taken off in the 41st minute because coach Didier Deschamps said he wanted to take ‘no risk’ with the Real Madrid striker.

The game was attended by 5,000 fans almost eight months after France last played in front of a crowd versus Portugal.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *