fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Gomnan Jihar Borno Ya Bude Makarantar secondary ta Chibok Bayan Shekaru Bakoi Da kulleta

Daga Said Dangata

Bayan shekaru 7 Da rufe Makarantar Sakandare ta Chibok da sace ‘yan matan makaranta 276 a ranar 14 ga Afrilu 2014 A Yau Ne Professor Baba Ghana Zulum Yabude Makaranta

 

Gomnna zulum yace ba zai taba barin wannan lamarin mara dadi ko wani abu makamancin haka da zai raunana aniyarsa ta samar da ilimi a jihar sa ba

 

Kuma Professor Zulum ya bayyana cewa a yanzu makarantan baza ta yi aiki a zaman makarntar kwana ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *