fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Goodluck Jonathan ya bayyana wani muhimmin abu da suka so yi shi da marigayi Shugaban kasa ‘Yaradua kamin ya rasu

A rana irin ta yau, 5 ga watan Matu na shekarar 2010 ne Tsohon Shugaban kasa, Marigayi Umar Musa ‘Yaradua ya rasu.

 

Shekaru 11 bayan rasuwarsa, da yake mika sako ta shafinsa na sada zumunta, Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa sun saka Aniyar samar da kasa me hadi  kai da zaman lafiya tare da tsohon me gidan  asa.

 

Yace duk da baya tare damu amma za’a tuna tsohon Shugaban a matsayin me son zaman Lafiya da kuma kishin kasa da kuma kare Dimokradiyya.

As politicians, we shared a common vision of a peaceful, united and just nation. President Yar’Adua kept faith with this vision, channelling his strength and time in pursuit of an egalitarian society, until his last breath.

 

Although out of our sight, his legacies live with us and his memory we will continue to cherish.

“We will always remember him as a peacemaker, nation builder and democrat whose timeline was defined by virtues of service, peace, truth and love.

After Yar’Adua’s passing, Goodluck Jonathan was sworn in as president and had Mohammed Namadi Sambo as his vice.

Yar’Adua was also a two term governor of Katsina State, (1999-2007).

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *