fbpx
Friday, May 14
Shadow

Goodluck Jonathan ya shigarwa Shugaba Buhari fada da Rev. Mbaka inda ya kai Mbakan kara wajan Fafaroma

Ofoshin Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya kai karar babban malamin Addinin kirista a jihohin Inyamurai, Rev. Fr. Ejike Mbaka wajan Fafaroma.

 

Takardar karar wadda ta fito daga hannun hadimin Goodluck Jonathan din, Reno Omkri ta bayyana cewa suna neman a dauki mataki akan Mbaka saboda yana son batawa coci suna.

 

Sun bayyana cewa, Mbaka ya saka kansa harkar siyasa Dumu-dumu inda tun a shekarar 2015 ya bayyana cewa wai an masa wahayi Buhari ne zai gaji Goodluck Jonathan kuma yace Jonathan da matarsa suna yunkurin kasheshi. Wanda duka an ce ya kawo Shaida amma ya kasa.

 

Sannan kuma takardad tace, Mbaka ya nemi a bashi Kwangila ta hanyar da bata kamata, wanda wannan duk ya sabawa doka.

 

Dan hakane suke kiran Fafaroma ya bincika kuma a dauki mataki akan Mbaka.

He also in the year 2015 made false allegations against Mr. Jonathan, to the effect that Mr. Jonathan and his wife, Dame Patience Jonathan, wanted to assassinate him,” Omokri added.

“That I am willing to make an oath on a sworn affidavit that that allegation is false, and that at the material time when he made that allegation, I called on Reverend Mbaka to substantiate them with evidentiary proof, of which he never did.

 

That again in 2019, after Nigerians had gone through so much hardship under the said Major General Buhari, a man of very strong religious bias, Reverend Mbaka made pronouncements to the effect that Nigerians should continue with Buhari, after he had publicly humiliated a fellow Catholic, Peter Obi, on December 3, 2019, for failing to make a public donation, and called him “stingy” and said “the way you and Atiku are moving will end in shame.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *