fbpx
Monday, May 10
Shadow

Goyon bayan Pantami da Gwamnati tayi ya nuna tana baiwa ‘yan ta’adda goyon baya>>PDP

Jam’iyyar PDP tace goyon bayan da Gwamnatin tarayya ta nunawa Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ya nuna cewa tana baiwa ta’addanci Goyon baya.

 

PDP tace ta yaya Mutum yayi abu kuma har ya amsa laifinsa amma aki daukar mataki akai?

 

Kakakin PDP, Kola Ologbondia ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar, yace wannan ya kara fito da dalilin da yasa gwamnati ta kasa maganin ta’addanci a Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *