fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Gwamna El-Rufai me gidana ne har Abada>>Hadiza Bala Usman

Shugabar NPA da aka dakatar, Hadiza Bala Usman ta dauki hoto da gwamnan Jihar Kaduna a fadar Sarkin Zazzau.

 

Ta saka hoton a shafinta na sada zumunta inda tace Gwamna El-Rufai me gidanta ne har Abada, kuma gaskiya zata yi halinta.

 

Ta yi Addu’ar Allah ya karbi Ibadun mu.

Eid Mubarak….”Taqabbalallāhu minnā wa minkum”May Allah accept [good deeds] from you and us”
At the place of the Emir of Zazzau with my forever Boss @elrufai. We remain resolute in the believe that the truth always triumphs…Allah’s protection and guidance for always…��������

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *