fbpx
Monday, May 10
Shadow

Gwamna El-Rufai na shirin rushe Kasuwar Panteka dake Kaduna, Ya baiwa ‘yan kasuwar Kwana 7

Gwamnan jihar Kaduna, malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya baiwa ‘yan kasuwar Panteka wa’adin kwanaki 7 su fice daga kasuwar dan zai rusheta.

 

Sanarwar tace, ‘yan kasuwar su fice daga wajan nan da kwanaki 7 din ko kuma su yi asarar kayan kasuwancin su.

 

Hukumar kula da tsarin gari ta Jihar, KASUPDA ta bayyana cewa duk wanda yayi kunnen uwar shegu da wannan Umarni to ya shirya Asarar kayansa.

“Failure to comply with the above directives, the Authority would have no option than to seize/forfeit your items and demolish the structure on expiration of the notice at your expense in accordance with section 60(2) of the afore-mentioned Law, please.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *