fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Gwamna Ganduje na son a rika baiwa Kanawa ayyukan gwamnatin tarayya fiye da kowace jiha

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa, ya kamata a rika baiwa Kanawa guraben aikin tarayya fiye da kowane jihohi.

 

Ya bayyana hakane inda yace dalili Shine Kano ta nunka wasu jihohin Najeriya yawan mutane sai 3 wasu sau 2.

 

Ya nemi ma’aikatar kula da raba daidai na ayyuka na kasa data karawa Kano kasonta.

 

Kano has a population triple or four times of some states, therefore, should be given a higher consideration in terms of employment.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *