fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Gwamna Ganduje ya caccaki gwamnonin Arewa kan kin bada hadin kai a kawo karshen Almajirai

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Gwanduje ya caccaki wasu takwarorinsa na Arewa kan rashin bada hadin kai a yaki Almajirci da ake kai kanana yara.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a wajan jawabin ranar Dimokradiyya a Kano, yace Almajircin kananan yara babbar matsala ce ta zagiri. Yace a jiharsa ya gina makarantun da aka kwashe Almajirai aka kaisu.

 

Ya bayyana cewa Gwamnonin Arewan sun yi alkawarin daukar matakin hana Almajircin amma wasu basa bada hadin jai, yace har yanzu Almajirai na zuwa Kano daga wasu jihohin Najeriya.

 

Gwamnan yace wani abin takaici shine idan jami’an gwamnatin Kano suka mayar da Almajirai Jihohinsu, kamin su dawo gida Almajiran suna rigansu dawowa Kano. Yace hakan na faruwa ne saboda jami’an wadancan jihohi basu dauki matakan da suka kamata ba.

In his words; “There must be a limit to Politicking, If a government has done well, if a president has done well, you should give him accolades in the areas he has done well. Areas he has not done well, point them out and discuss.”

“This president is a democrat, this president is so afraid of breach of the constitution of any law, I’m even stronger than him in terms of that. He is so circumspect about what the law says”.

He continued further; “Even President Obasanjo can he give you this latitude? He will not. I know him”

“This President is now a willing horse and you people want to ride him to death, No!”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *