fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Gwamna Ganduje ya jewa Kwankwaso gaisuwar kaninsa

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya jewa tsohon gwamnan jihar, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ziyarar rasuwar dan uwansa.

 

Hotunan sun dauki hankula a shafukan sada zumunta inda da yawa ke cewa, hakan darasi ne kan masu fada dan siyasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *