fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Gwamna Ganduje ya kona kayan da aka kama Sun lalace amma ana sayarwa

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci kona kayan da aka kama sun lalace amma ana sayar dasu.

 

An kuma kama wanda basu da inganci da kuma lalatasu. Hukumar kiyaye hakkin masu sayan kaya ta Jihar da KAROTA ne suka yi aikin kamen. Kuma an kona kaya ne a jiya, Lahadi kamar yanda Hadimin Gwamnan Abubakar Aminu Ibrahim ya bayyanar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *