fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Gwamna Makinde zai sake bude Kasuwar Shasha inda aka yi rikicin Hausawa da Yarbawa

Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde zai sake bude Kasuwar Shasha inda aka yi Rikicin Yarbawa da Hausawa.

 

Yace za’a bude Kasuwar ne dan tabbatar da zaman Lafiya tsakanin Hausawa da Yarbawan. Ya sha Alwashin baiwa wanda rikin ya shafa tallafi.

 

Makonni 2 da suka gabata ne aka kulle kasuwar saboda Rikicin amma yanzu gwamnan ya bada umarnin Budeta. Gwamnan ya bada wannan umarnine yayin ganawa da Wakilai Hausawa da Yarbawan.

 

While addressing the Hausa-Fulani, he said, “Considering the economic situation and the peculiarities we have with us, we will immediately reopen the Shasha market. They will bring bulldozer to the market today (Tuesday).”

“When my brother governors visited Seriki Shasha palace, while we were working around, I realised that both the people I saw at Seriki’s place and those I met at Baale’s place were not happy because they have been deprived of doing their job.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *