fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Gwamna Uzodinma kadai zaka kaiwa ziyara amma banda mu>>Ohanaeze Indigbo

Kungiyar kare muradun Inyamurai ta Ohanaeze Indigbo ta bayyana cewa,  gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma kadai ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kaiwa ziyara amma bandasu.

 

A ranar Alhamis ne dai shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kai ziyara jihar ta Imo dan kaddamar da ayyukan raya kasa.

 

Shugaban kungiyar, Mazi Okwu Nnabuike ne ya bayyana haka inda yace, ba zasu gana da shugaba Buhari ba ko da ya je jihar ta Imo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *