fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Gwamna Wike na son a kare Najeriya daga masu son rabata

Gwamnan jihar Rivers,  Nyesome Wike ya nemi a tashi tsaye dan kare Najeriya daga masu son rabata.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a ganawarsa da shugaban sojojin Najeriya,  Janar Farouk Yahaya da ya kai masa ziyara.

 

Ya bayyana cewa, kamata yayi sojojin su rika aiki ba tare da saka siyasa a ciki ba. Yace kamata yayi a rika saka son kasa a cikin aikin da ake don ci gaban kasar baki daya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *