fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Gwamna Zulum ya jinjinawa Sojojin Najeriya kan dakile harin Boko Haram

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya jinjinawa Sojojin Najeriya bisa dakile harin da Boko Haram suka yi yunkurin kai musu a Marte.

 

Sojojin Najeriya sun sanar da dakile harin na ranar Asabar inda suka kashe Boko Haram din da dama.

 

Gwamna Zulum ya bayyana jinjinar ne ta bakin mataimakinsa,  Umar Kadafur a yayin ziyarar da ya kai Marte dan jajantawa mutanen yankin kan harin. Yace Gwazon sojojin abin a yaba ne.

 

Ya kuma bukaci mutanen garin da su dauki lamarin a matsayin kaddara daga Allah.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *