fbpx
Monday, May 17
Shadow

Gwamna Zulum ya baiwa wanda harin Boko Haram ya shafa tallafin kudi da kayan gini

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana baiwa ‘yan Gudun Hijira da Boko Haram suka raba da Muhallansu su 1,111 tallafin kayan gini da kuma kudi.

 

Gwamnan ya bayar da wannan tallafine a Yawuri dake karamar hukumar Jere ta jihar.

Yace sun bayar da tallafinne dan mutane su samu su sake gina gidajensu dan su koma garuruwansu da zama su kuma samu sana’a.

 

Gwamnan ya baiwa mutanen tabbacin gina makarantu da Asibitoci dan amfaninsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *