fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Gwamna Zulum Ya Kammala Aikin Gina Makarantar Marayun Da Rikicin Boko Haram Ya Shafa

Gwamna Zulum ya karasa aikin gina makarantar Marayun da harin Boko Haram ya shafa a jihar Borno, inda tuni aka kaddamar da makarantar.

Tsohon Gwamnan jihar ta Borno, Sanata Kashim Shattima ne ya fara gina makarantar wadda aka sanya mata sunan Shugaba Muhammadu Buhari.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *