fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Gwamna Zulum ya rabawa Masu gudun Hijira Miliyan 325 da kayan Abinci

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya rabawa jama’ar garin Monguno Miliyan 325 da kayann Abinci.

 

Garin ne wanda ya fi yawan jama’a a Arewacin Borno kuma ayyukan kungiyar Boko Haram ya sakashi cikin tagayyara.

 

Mutanen da hare-haren Boko haram suka raba da gidajensu a garuruwan Marte, Kukawa, Guzamala, Ngazi na zaune a Monguno inda suke gudun Hijira.

 

Zulum ya je garin ranar Litinin inda ya kwana, washe gari yayi rabon kayan wanda suka hada da Atamfofi da Sukari da Sauran kayan Abinci.

Zulum departed Maiduguri to Monguno by road Monday, passed the night, and following day, supervised distribution of cash and food items.

Thousands of bags of food grains, sugar and wrappers were distributed to 65,000 male heads of households and 35,000 female heads of households.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *