fbpx
Monday, November 29
Shadow

Gwamna Zulum Ya Ziyarci Gajiram Inda ‘Yan Boko Haram Suka Kai Farmaki

Gwamnan Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya ziyarci Gajiram, hedkwatar karamar hukumar Nganzai, ya musu jaje game da harin da ‘yan ta’addar suka kai.

Girma Zulum yaba da umarnin sake gina wuraren da yan ta’addan suka kona.
Daganan Mai Girma Gwamna ya wuce i zuwa karamar hukumar Monguno inda dimbin jama’a suka yimasa tarba ta Mai ban mamaki.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *