fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Gwamna Zulum Ya Zubar Da Hawaye Yayin Da Ya Ga Mawuyancin Halin Da ‘Yan Gudun Hijira Ciki

Cikin daren jiya gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya ziyarci wasu sansanonin ‘yan gudun Hijira (IDP Camps) dake cikin wasu kauyukan jihar sa ta Borno, inda ya ganewa idon sa yadda suke shan sanyi a dare, babu bargo balle dakin kwana.

An ce gwamnan ya yi kuka da zubar da hawaye yayin da ya ga mata da yara suna kwance a kan ‘kasa a cikin wannan yanayi na sanyi, ya tallafa musu da rigunan sanyi da barguna
Allah Sarki abin tausayi
Allah Ka daukaka dagarajar Gwamna Babagana,  Ka kara masa lafiya da imani.
Daga Datti Assalafiy


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *