fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Gwamnatin kano ta raba Takunkumi miliyan 10 domin dakile yaduwar cutar Korona a jihar

A cigaba da yaki da Gwamnatin jihar kano keyi da cutar mai sarke numfashi da aka fi sani da Coronavirus A jihar, gwamnatin jihar kano A ta bakin Kwamishinan Muhalli na Jihar Dokta Kabiru Ibrahim-Getso ya ce gwamnatin ta raba takunkumi guda miliyan 10 domin yaki da cutar korona a jihar.

A rahoton da hukumar lafiya ta jihar ta fitar a jiya dan gane da Wadanda suka kamu da cutar Korona a jihar, hukumar ta bayar da rahoto cewa ta sallami karin mutum 6 da suka samu sauki daga cutar.

Haka zalika gwamtin jihar ta kara tsaurara doka kan masu kin sanya takunkumi a yayin da suke tafiya akan hanya inda za’a ci tarar Naira Dubu 5 ga duk wanda ya karya dokar da gwamnatin ta sanya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *