fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Gwamnan Bauchi ya gabatarwa da Balaraben Dan wasan da Wiki Tourist ta siyo daga Masar kayan kwallo

Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya gabatarwa da Balaraben dan wasa, Mahmud Gamal da Kungiyar kwallo ta jihar, Wiki Tourist ta siyo daga kasar Masar.

 

Gwamnan yace a madadin jama’ar Jihar Bauchi sunawa matashin dan wasan maraba da zuwa kungiyar, ya kuma bada tabbacin zai ci gaba da baiwa kungiyar Goyon baya.

 

Ya kuma jawo hankalin kungiyar ta yi amfami da sabbin ‘yan wasanta da ta siyo.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *