fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Gwamnan Jihar Bauchi ya aurar da diyarsa

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya aurar da diyarsa, Hajiya Fatima Bala Muhammad ga Bukar Mala Shariff ranar Juma’ar data gabata.

 

Tsohon Gwamnan Jihar Gombe, Dr. Hassan Dankwambo ne ya zama waliyyin Amarya inda hakimin Duguri, Ibrahim MY Baba ya zama wakilin Ango.

 

Tsohon Gwamnan jihar Borno, Ali Modu Shariff na daga wanda suka halarci wajan daurin auren. Kamar yanda Jaridar Dateline ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *