fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Gwamnan Jihar Imo, yayi Ikirarin cewa daga Allah sai Buhari a cikin masu karfin Iko a Najeriya

Gwamnan jihar Imo, hope Uzodinma ya bayyana cewa daga Allah sai Buhari a cikin mutane masu karfin Iko a Najeriya.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a wajan wata ganawa da aka yi dashi inda yace shugaban kasar na da damar yayi abinda yake so a kowane yanki na Najeriya.

 

Yace yankinsu na Inyamurai sun ki bashi hadin kai ne akan abinda yake da aniyar yi. Gwamnan yace dan haka yana kira ga mutanensa su daina zage-zage su nemi hadin kan sauran bangarorin kasa, dan shugaba Buhari ba zai sauka ba sai ya kammala wa’adin Mulkinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *