fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Gwamnan Kaduna yayi Amfani da Twitter, Ji Martanin da yayi da aka ce masa ya karya dokar Gwamnatin tarayya

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na daya daga cikin jami’an gwamnati da suka karya dokar hana amfani da Twitter da gwamnatin tarayya ta saka.

 

Saidai da aka masa maganar cewa shima yana amfani da manhajar VPN ne wajan Amfani da Twitter?

 

Gwamnan yace a’a ya fita kasar wajene shiyasa yayi amfani da Twitter kamin ya dawo gida Najeriya.

But Mr El-Rufai shockingly tweeted a response to an admirer’s flattering adulation on Wednesday, in contravention of the ban on Twitter. He then quickly dispatched suggestions that he had circumvented the government’s restraint when a user confronted with allegations that he had tweeted via a virtual private network, VPN, which many Nigerians had been deploying to beat the ban.

“VPN? Nope……outside Nigeria for a couple of days, so can tweet for the time being….@dexxybaba,” Mr El-Rufai tweeted in response.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *