fbpx
Monday, May 10
Shadow

Gwamnan Naija ya karyata FFK kan cewa Boko Haram na tilasta Kiristoci shiga Musulunci

Gwamnan jihar Naija, Abubakar Sani Bello ya karyata ikirarin tsohon Ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode na cewa Boko Haram na tursasawa Kiristoci shiga Addinin Musulunci a jiharsa.

 

FFK ya watsa bidiyon a shafinsa na sada zumunta inda aka ga wasu mata ana maya musu kalmar Shahada suna maimaitawa.

 

Saidai gwamna Bello ya musanta hakan inda yace wannan Bidiyo bama a Najeriya bane balle jihar Naija. Kuma yace tsohon Bidiyo ne.

 

Ya bayyana cewa masu son ganin Najeriya ta hargitsene suka rika amfani da Bidiyon. Yace maimakon hakan kamata yayi mutane su rika amfani da matsayinsu wajan taimakWa Gwamnati samar da Zaman Lafiya.

This widely shared video on social media is totally misleading and the work of those who wish to see the country up in flames.

“As citizens, we should rather use our vantage position to complement the peace efforts of the government than spread fake news, cause disunity, raise unnecessary alarm capable of causing disaffection among the peace-loving people of Niger State and Nigeria at large,”he added

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *