fbpx
Monday, November 29
Shadow

Gwamnan Zamfara Ya Baiwa Wata Mara Lafiya Gudummawar Naira Milyan Daya Domin Ta Yi Jinya

Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya bayar da kyautar zunzurutun kudi naira milyan daya ga wata mai suna Rahila Talata Mafara domin ta je asibiti ta yi jinyar rashin lafiyar da take dama da ita.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *