fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Gwamnan Zamfara ya shirya tsaf dan komawa APC

Rahotanni sun bayyana cewa, gwamnan  jihar Zamfara, Bello Matawalle ya shirya tsaf dan Komawa jam’iyyar APC.

 

Daily Trust ta samo cewa gwamnan ya kammala duk wani shiri na kokawa jam’iyyar, Lokaci kawai ake jira ya sanar da bakinsa.

 

Majiya daga APC ta gayawa jaridar cewa, jiga-jigai a APC ne ke ta bibiyar gwamnan dan ganin ya koma cikinta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *