fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Gwamnati ba zata iya fada da Kafafen yads labarai ba:Ka rika hadiye sukar da ake maka>>Sheikh Gumi ga Buhari kan Kulle Twitter

Babban Malamin Addinin Islama,  Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa ya kamata Gwamnati ta rika hadiye sukar da ake mata.

 

Ya bayyana hakane kan kulle shafin Twitter da Gwamnatin tarayya ta yi. Yace gwamnatin ba zata iya ba kuma bai kamata ta yi fada da kafafen sadarwa irin su Facebook, Twitter da sauransu ba.

 

Ya bayyana hakane ga Daily Post inda yace bai kamata a kulle kafafen da mutane ke samun Labarai daga garesu ba.

 

According to Gumi: “The Federal Government should show more maturity in its actions, they can’t fight the media. The Federal Government should have a wide chest to accept criticism.

“They should not fight the media; platforms like Twitter, Facebook and other social media have given people the opportunity to hear from both sides.

 

“The Federal Government should try to be honest, frank and to engage. Government should have a wide chest not to allow delinquent youths to anger it into massacring people. The government should express such maturity to allow criticism and act accordingly.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *