fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Gwamnati na da duk abinda zata iya maganin ‘yan Bindiga>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnati na da abinda zata iya maganin ‘yan Bindiga.

 

Ya bayyana hakane ta bakin Ministan Sufurin jiragen sama,  Hadi Sirika a yayin da ya jagoranci tawagar Gwamnatin tarayya zuwa jiwa gwamnatin jihar Zamfara Jaje kan lamarin da ya Faru na satar daliban Jangebe.

 

Ya bayyana cewa gwamnatin na jajantawa jama’ar Jihar sannan kuma zasu ci gana da baiwa gwamnan jihar Goyon baya kan yaki da masu laifuka da yake.

“The President is saddened by the abduction of the students from Jangebe and reassures you that the government has all the resources and wherewithal to contain these criminals.

 

“Buhari also commended Governor Bello Matawalle of Zamfara for his efforts against armed banditry and promised continued support to bring lasting peace.

 

“The federal government will continue its partnership with the Zamfara government and its citizens in resolving the security challenges facing the state.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *