fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Gwamnati na kokarin canjawa Tubabbun Boko Haram 15,000 tunani

Akalla aojoji 366 ne da ‘yansanda da jami’an CJTF ‘yan Bindiga suka kashe a hare-haren kwantan Bauna a tsakanin shekarun 2019 zuwa 2021.

 

Hukumar bincike ta SBM ce ta bayyana haka a wani rahoto data saki inda tace akwai sojoji 337, da ‘yansanda 29 da wasu karin 11 da ‘yan Bindigar suka kashe.

 

Rahoton yace akwai ‘yan ta’adda 92 da aka kashe da kuma mutane 569 aka kashe a tsakanin wancan lokaci.

 

Saidai duk da wannan aika-aika da Boko Haram din suka yi, akwai kusan 15,000 dake ikirarin sun tuba kuma Gwamnati na kokarin ganin an canja musu hali.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *