fbpx
Friday, May 14
Shadow

Gwamnati na sane da abinda ke faruwa na matsalar tsaro ya kamata ta dauki mataki>>Sheikh Dahiru Bauchi

Shehin Malamin Addinin Islama, Sheikh Dahiru Bauchi ya bayyana cewa Gwamnati na sane da matsalar tsaron da ake fama da ita a Najeriya.

 

Yace dan haka, kamata yayi a dauki matakin kawo karshen Lamarin.

 

Ya bayyana hakane a yayin da wata tawagar Kiristoci suka kai masa ziyara a gidansa dake Kaduna, bisa Jagorancin Tsohon Ministan matasa da Wasanni, Solom Dalung.

 

Sheikh Dahiru Bauchi ya kara da cewa, Ba’a zai Gwamnati dan ta tsaya na tare da daukar mataki ba yayin da ake kashe ‘yan kasa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *