fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Gwamnati na shirin kara kudin wuta Lantarki

Gwamnatin Najeriya na shirin kara kudin wutar Lantarki.

 

Hakan ya fito ne daga hukumar kula da wutar Lantarki n ta kasa a ranar Litinin a wajan wani taro kan lamarin.

 

Tace hakan ya zama dole lura da yanda kaya suka yi tsada da faduwar darajar Naira da sauransu.

 

Sanarwar tace, nan da watan Yuli ne za’a duba yiyuwar karin kudin wutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *