fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Gwamnati ta dauki nauyin ‘yan Bindigar da suke son tuba dan kawo karshen matsalar tsaro>>Sheikh Gumi

Babban Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya baiwa Gwamnatin Tarayya shawarar ta dauki nauyin ‘yan Bindigar da suka tuba dan gamawa da masu taurin kai a cikin ‘yan Bindigar.

 

Ya bada wannan shawara ga gwamnatin a tattaunawa da Punchng ta yi dashi. Sheikh Gumi yace akwai da yawa da suke so su tuba.

 

Yace amma shi ba zai iya yin sulhu dasu ba ba tare da amincewar Gwamnati ba. Yace abinda ya kamata ayi shine a dauki nauyin wanda ke son tuba sai su gama da masu taurin kai daga cikinsu.

 

Yace abune me sauki idan aka lura da abinda ya faru tsakanin Boko Haram da ISWAP, yace kungiyar data balle daga Boko Haram,  ISWAP ce ta yi Ajalin Shekau.

He said, “We are always trying to do our best, but you see, you need two hands to shake. You know these people (bandits) need engagements from the government itself. If you dialogue with them without the involvement of the government, it is a problem.

“Government needs to be proactive with them. We have a lot of them that are ready to fight the bad ones. Use the bad to fight the ugly, and use the good to fight the bad ones when you’re done with the ugly. Look at Boko Haram, who finished Shekau? Was it not the splinter group? So, it is easy.

“All these agitations you see, if the government can do a splinter group and the splinter group is empowered, every man wants power and money, they will do your job. There are many ready to submit themselves. All the ones you see me meeting in the bush, they are all telling us, ‘we are ready.’”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *