fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Gwamnati ta gargadi ma’akatan dake watsa bayanan sirrinta a shafukan sada zumunta cewa zata koresu daga aiki

Gwamnatin Najeriya ta nuna damuwarta kan yada wasu ma’aikatan ke wallafa takardun sirri da bayananta a shafukan sada zumunta.

Ta yi gargadin korar ma’aikatan da aka samu da wannan laifi.

Wannan gargadi na kunshe cikin wata sanarwar da shugabar ma’aikatan gwamnati, Dr Folasade Yemi-Esan, ta fitar kamar yada jaridar The Punchta wallafa.

Wannan shi ne karo na biyu da ma’aikatar ke fitar da wannan gargadi kan bankada irin waɗanan takardu, ko a watan Mayun 2020 sai da aka yi wa ma’aikatar irin wannan jankunne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *