fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Gwamnati ta kai korafin zargin Nnamdi Kanu da kisan Fulani a kotu

Gwamnatin tarayya ta kai korafin zargin Nnamdi Kanu da kisan Fulani a kotu.

 

Gwamnatin ta ofishin babban lauyan gwamnati kuma ministan shari’a, Abubakar Malami ta bayyana cewa, ana zargin Kanu dawa Fulani makiyaya kisan kare dangi.

 

Sannan kuma ana zarginshi kashe jami’an tsaro.

 

Malami ya gargadi IPOB da kada su je kotun sauraren shari’ar sannan kuma basa son ganin rigar da akawa Rubutun Biafra a cikin kotun, saidai yace za’a bar lauyan Kanu ya shiga kotun.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *