fbpx
Monday, November 29
Shadow

Gwamnati ta kammala gyaran titin jirgin kasa da ‘yan Bindiga suka sakawa Bam

A yau, Asabar ake sa ran ci gaba da jigilar Fasinja tsakanin Kaduna zuwa Abuja a jirgin kasar da ‘yan Bindiga suka lalata.

 

A ranar Juma’a ne gwamnatin tarayya ta sanar da cewa, ta kammala gyaran titin jirgin kasar kuma a yau, za’a ci gaba da aikinsa.

 

Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ne ya bayyana haka, bayan ziyarar gani da ido da ya kai wajan aikin.

“The repair work is completed. What is significant is that the repair was done by our Nigerian engineers and completed in record time. They moved in today (Friday) and finished today and by tomorrow (Saturday), we expect that the first train will run on the track,” he said

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *