fbpx
Monday, September 27
Shadow

Gwamnati zata tattauna da ASUU a yau, kan yajin aikin da suke son tafiya

Gwamnatin tarayya na shirin fara tattaunawa da kungiyar daliban jami’o’in Najeriya ASUU kan yaji aikin da suke barazanar tafiya.

 

ASUU dai ta yi zargin cewa, Gwamnatin tarayya bata cika mata alkawarin da suka yi ba a zamansu na karshe kamin su yanje yajinaiki a shekarar data gabata.

 

Saidai Gwamnatin tarayya ta musanta hakan. Ministan kwadago, Chris Ngige ne dai zai jagoranci zaman tattaunawar da ASUU.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *