fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Gwamnatin Buhari bata da wani amfani>>Dattawan Arewa

 

Kungiyar Dattawan Arewa ta ACF ta bayyana cewa, duk gwamnatin da ba zata iya baiwa al’ummarta kariya ba to bata da wani Amfani.

 

Hakan ya fito ne daga bakin kakakin Kungiyar, Emmanuel Yawe inda yace Gwamnan Zamfara ya kamata ya taimakawa mutane akan cewar da yaui su fito su kare kansu.

 

Yace amma maganar gaskiya, aikin Gwamnati ne ta kare rayukan talakawanta.

He stated, “So, what has he (Matawalle) put in place? People should not just make pronouncements. If he is calling on the people to rise up and defend themselves, he should be able to supplement all the efforts that the people are making.

 

It is the responsibility of the government to safeguard the lives and property of the citizens. That’s the primary responsibility of the government. If the government cannot do that, the government has no reason to exist.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *