fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Gwamnatin Buhari ta dauko Hanyar yin Shekara Takwas a Banza>>Dakta Ahmad Gumi

Babbban malamin Addinin musulunci dake garin Kaduna, Sheikh Dakta Ahmad Abubakar Gumi ya ce a irin yadda abubuwa kullum kara lalacewa suke yi a Arewacin Nijeriya, gashi kuma wannan gwamnatin babu abin da take yi na hada kan al’ummar yankin Arewa a matsayin al’umma guda, ga talauci da fatara da ke kara yawa a yankin ya sa wannan gwamnatin take son bata shekaru takwas a banza.

Sheikh Gumi ya bayyana hakan ne yayin karatun da  ya yi a ranar Laraba 08/02/2020. Inda ya kawo abubuwa da gwamnatin Muhammadu Buhari ta ki mayar da hankali a kai don ganin ta fitar da al’umma a cikin kangi da suke ciki. 
Ya kuma yi tsokaci game abin da yake ganin masu neman mulki daga yankin kudu na kasar za su yi duk lokacin da mulki ya dawo hannunsu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *