fbpx
Friday, May 14
Shadow

Gwamnatin Jihar Bauchi ta dakatar da Wani Malami saboda zargin ɓatanci ga Annabi Muhammad SAW

Gwanatin jihar Bauchi ta dakatar da wani Malami da ake zargi da yiwa fiyayyen Halitta, Annabi Muhammad(SAW) batanci.

 

Sanarwar dakatar da malamin me suna, Malam Abubakar Idris dake Azare a karamar hukumar Katagum ta jihar na kunshene a cikin,sanarwar da Kwamishinan Harkokin Ilimi na jihar, Ahmad Jalam ya fitar.

 

Yace an samu malamin da batanci ga Annabi Muhammad SAW wanda kuma hakan ka iya iya kawo hargitsi. Yace dan haka an dakatar dashi daga wa’azi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *